Mushikiwabo louise biography of williams
Louise Mushikiwabo (an haife ta 22 ga watan Mayu, Shekarata ) ita ce ta huɗu kuma a halin yanzu Sakatariyar Janar na Ƙungiyar internationale de la Francophonie. Ta taba rike mukamin ministar harkokin wajen kasar Rwanda daga shekarar zuwa Ta kuma kasance Kakakin Gwamnati.A baya ta kasance ministar yada labarai.